2 Chronicles 30:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron mutane mai girma ya haɗu a Urushalima don Bikin Burodi Marar Yisti a wata na biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَتَ نَبِيُ، مُتَنٜىٰ دَيَوَ سُكَ تَارُ أَ عُرُوشَلِيمَ دُواْمِنْ يِنْ بِكٍ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ، عَكَ كُوَيِ بَبَّنْ تَارُوانْ جَمَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane da yawa kuwa suka zo Urushalima don su yi idin abinci marar yisti a wata na biyu, aka yi babban taro.
Recommended Reading