2 Chronicles 30:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kawar da bagadai a Urushalima suka fid da bagadan turare suka zubar da su a Kwarin Kidron.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ سُكَتَاشِ سُكَ رُرُّشٜىٰ بَغَدٜىٰنْ دَسُكٜىٰ أَ عُرُوشَلِيمَ دَ سَوْرَنْ بَغَدٜىٰنْ ڧُواْنَ تُرَارٜىٰ، سُكَ ݣُوشٜىٰسُ سُكَ ظُبَرْ أَ ݣُورِنْ كِدْرُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka kama aiki, suka kawar da bagadan da suke cikin Urushalima, da dukan bagadan ƙona turare suka kwashe suka zubar a kwarin Kidron.