2 Chronicles 30:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan suka ɗauki matsayinsu na kullum yadda yake a Dokar Musa mutumin Allah. Firistoci suka yayyafa jinin da Lawiyawa suka ba su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ طَوْكِ مَڟَيِنْسُ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ كَمَرْ يَدَّ عَكَ عُمَرْتَ أَ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى مُتُمِنْ اللَّهْ ؞ لَوِيَاوَنْ سُكَ بَا ڢِرِسْتُواْثِے جِنِنْ هَدَايَ سُيَيَّڢَا عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ɗauki matsayinsu wanda aka ayyana bisa ga dokar Musa, mutumin Allah, firistocin suka yarfa jinin da suka karɓa daga hannun Lawiyawa.