2 Chronicles 30:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake da yawa cikin taron ba su tsarkake kansu ba, dole Lawiyawa su yanka ’yan ragunan Bikin Ƙetarewa domin dukan waɗanda ba su da tsarki, ba su kuma iya tsarkake ragunansu ga Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ مُتَنٜىٰ دَيَوَ دَغَ ثِكِنْ تَارُوانْ جَمَعَ بَسُ ڟَرْكَكٜىٰ كَنْسُبَ، يَذَمَ وَ لَوِيَاوَا دُواْلٜىٰ سُيَنْكَ مُسُ یَنْ رَغُنَنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَرْ؞ تَهَكَ سُكَ كٜىٰٻٜىٰ مُتَنٜىٰ دَ ڟَرْكِے غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama akwai waɗansu da yawa daga cikin taron waɗanda ba su tsarkake kansu ba, saboda haka ya zama tilas Lawiyawa su yanka ɗan rago na Idin Ƙetarewa saboda dukan wanda ba shi da tsarki, domin a tsarkake shi ga Ubangiji.