2 Chronicles 30:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya sa zuciyarsa ga neman Allah, Ubangiji Allah na kakanninsa, ko da shi marar tsarki ne bisa ga dokokin wuri mai tsarki.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ููุณูุง ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุบู ููููฐู
ููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงูููููููู
ูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุจููู ฺูุจูุชูุซูููฐ ููููุณู ุจูุณูุบู ููุฏูู ุฏููุงููููุงููููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุณููู ุนูู
ูุฑูุชูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda ya sa zuciyarsa ga neman Allah, Ubangiji Allah na kakanninsa, ko bai yi bisa kan dokar tsarkakewa na Wuri Mai Tsarki ba.โ