2 Chronicles 30:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki da fadawansa da dukan taro a Urushalima suka yanke shawara su yi Bikin Ƙetarewa a wata na biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا مَا سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ دَ دَتَّاوَنْسَ تَرٜىٰدَ تَارُوانْ جَمَعَ سُكَ يَنْكٜىٰ شَوَرَا ذَاسُيِ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ أَوَتَ نَبِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sarki da sarakunansa da dukan majalisar da take a Urushalima sun tsai da shawara a yi Idin Ƙetarewa a wata na biyu,