2 Chronicles 31:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehiyel, Azaziya, Nahat, Asahel, Yerimot, Yozabad, Eliyel, Ismakiya, Mahat da Benahiya su ne shugabanni, mataimakan Konaniya da Shimeyi ɗan’uwansa, waɗanda sarki Hezekiya da Azariya babban shugaban haikalin Allah suka naɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ دَ سُكَ تَيْمَكٜىٰسُ يِنْ عَيْكِنْ سُونٜىٰ، يٜىٰهِيٜىٰلْ دَ أَظَظِيَ دَ نَهَتْ دَ أَسَهٜىٰلْ دَ يٜىٰرِمُواتْ دَ يُواْظَبَدْ دَ عٜىٰلِيٜىٰلْ دَ إِسْمَكِيَ دَ مَهَتْ دَ بٜىٰنَيَ؞ سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ دَ أَظَرِيَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ نَغِدَنْ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ سُكَ ذَاٻِ وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan da Yehiyel, da Azaziya, da Nahat, da Asahel, da Yerimot, da Yozabad, da Eliyel, da Ismakiya, da Mahat, da Benaiya su ne shugabanni, mataimakan Konaniya da Shimai waɗanda sarki Hezekiya da Azariya babban shugaban Haikalin Allah suka naɗa.