2 Chronicles 31:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Eden, Miniyamin, Yeshuwa, Shemahiya, Amariya da Shekaniya sun taimake shi da aminci a cikin garuruwan firistoci, suna ba da rabo wa ’yan’uwansu firistoci bisa ga sassansu, tsofaffi da yara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ تَيْمَكُوانْ كُواْرٜىٰ سُونٜىٰ عَيْدَنْ دَ مِنِيَمِنْ دَ يٜىٰشُوَ دَ شٜىٰمَيَ دَ أَمَرِيَ دَ شٜىٰكَنِيَ؞ ثِكِنْ أَمِنْثِ سُنَ رَرَّبَ وَ یَنْعُوَنْسُ ڢِرِسْتُواْثِے كَايَنْ بِسَغَ ڧُنْغِيُواْيِنْسُ بَا بَمْبَنْثِ دَغَ بَبَّ حَرْ ذُوَا ڧَرَمِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Eden, da Miniyamin, da Yeshuwa, da Shemaiya, da Amariya, da Shekaniya suna taimakonsa da zuciya ɗaya a biranen firistoci, don su rarraba wa 'yan'uwansu rabonsu, tsofaffi da yara, duka ɗaya ne, bisa ga ƙungiyoyinsu,