2 Chronicles 31:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma ba da rabo ga firistocin da aka rubuta ta iyalansu cikin tarihin zuriya, haka kuma ga Lawiyawa masu shekara ashirin ko fiye, bisa ga nawayarsu da kuma sassansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ رَرَّبَوَ ڢِرِسْتُواْثِے كَايَنْسُ بِسَغَ تَارِيحِنْ أَصَلِنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ؞ لَوِيَاوَا مَاسُ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ ذُوَا سَمَ، عَكَنْبَاسُ رَبُوانْ كَايَنْسُ بِسَغَ إِرِنْ حِدِمَرْسُ دَ ڧُنْغِيَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kuma rubuta firistoci bisa ga gidajen kakanninsu, na wajen Lawiyawa kuwa, tun daga mai shekara ashirin zuwa sama, bisa ga matsayinsu, ta yadda aka karkasa su.