2 Chronicles 31:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka haɗa da dukan ƙanana ’ya’yansu, mata, da kuma ’ya’ya maza da ’ya’ya mata, al’umma gaba ɗaya da aka jera a waɗannan tarihin zuriya. Gama sun yi aminci cikin tsarkake kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ رَرَّبَ عَبِنْثِ غَ دُكَنْ مُتَنٜىٰ دَغَ تَارُوانْ جَمَعَرْ دَ عَكَ سَامِ سُونَيٜىٰنْسُ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ تَارِيحِنْ أَصَلِنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ لَوِيَاوَا، وَتُواْ غَ دُكَنْ مَاتَنْسُ دَ یَیَنْسُ ڧَنَانَا دَ یَیَنْسُ مَظَا دَ مَاتَا، غَمَا سُنْيِ أَمِنْثِ وَجٜىٰنْ ڟَرْكَكٜىٰ كَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka rubuta firistoci tare da dukan ƙananan 'ya'yansu, da matansu, da 'ya'yansu mata da maza, dukansu gaba ɗaya, gama da zuciya ɗaya suka tsarkake kansu.