2 Chronicles 31:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai mutane a garuruwa da yawa waɗanda aka sa don su rarraba wa ’ya’yan Haruna, firist, maza, waɗanda suke zaune a gonaki na ƙasar garuruwansu su ba kowane namijin da aka rubuta na Lawiyawa, rabonsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ ڢِرِسْتُواْثِے، وَتُواْ ذُرِيَرْ هَٰرُونَ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ ذَمَ أَ ڢِيلَيٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غَرُرُوَ، أَنْذَاٻِ مَظَا بِسَغَ سُونَيٜىٰ عَكُواْوَنٜىٰ غَرِ، سُدِنْ‌غَ رَرَّبَ مُسُ رَبُوانْ كَايَنْ؞ دُكَنْ مَظَا وَطَنْدَ عَكَ سَامِ سُونَيٜىٰنْسُ ثِكِنْ تَارِيحِنْ أَصَلِنْ لَوِيَاوَا، عَكَبَاسُ رَبُوانْسُ نَكَايَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai mutane a garuruwa da yawa waɗanda aka sa don su rarraba wa 'ya'yan Haruna, firist, maza kuwa, waɗanda suke zaune a gonaki na ƙasar garuruwansu su ba kowane namiji da aka rubuta na Lawiyawa, nasa rabo.