2 Chronicles 31:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da Hezekiya ya yi ke nan koโ€™ina a Yahuda, yana yin abin da yake da kyau, daidai da kuma mai aminci a gaban Ubangiji Allahnsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ู‡ูœู‰ูฐุฒูœู‰ูฐูƒููŠูŽ ูŠูŽูŠู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุž ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซู ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa Hezekiya ya yi a dukan Yahuza, ya aikata abin da yake daidai, da aminci, a gaban Ubangiji Allahnsa.