2 Chronicles 31:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin kome da ya yi cikin hidimar haikalin Allah, cikin biyayya kuma ga doka da umarnai, ya nemi Allahnsa, ya kuma yi aiki gabagadi. Ta haka kuwa ya yi nasara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ุฏููููู ุนููููููู ุฏู ููููฐุฒูููฐูููู ููุทููููู ุนูุซููููู ุญูุฏูู
ูุฑู ุบูุฏููู ุงูููููู ุ ููููุฏู ููููููฐ ููู
ู ุจูุณูุบู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุ ููููููฐู
ู ฺขูุณูููุฑู ุงูููููู ููุณู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููููููุชู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane irin aiki da ya kama na hidimar Haikalin Allah, wanda yake kuma bisa ga doka da umarni, na neman Allahnsa, ya yi su da zuciya ษaya, ya kuwa arzuta.