2 Chronicles 31:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Israโ€™ila da Yahuda waษ—anda suke zama a garuruwan Yahuda, su ma suka kawo zakan shanu da na tumaki da kuma zakan abubuwa masu tsarki da aka keษ“e ga Ubangiji Allahnsu, suka jibge su tsibi-tsibi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุฏูŽ ู†ูŽ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุบูŽุฑูุถููˆู‹ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุณููƒูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุฒูŽูƒู‘ูŽุฑู’ุณู ุชูŽุดูŽุงู†ููˆ ุฏูŽ ุชูŽุชูู…ูŽูƒู ุฏูŽ ุงู”ูŽูˆูŽูƒู ุฏูŽ ุชูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูุŒ ุนูŽูƒูŽ ุชูŽุงุฑูŽ ูƒูŽุงูŠูŽ ุชูู„ู ุชูู„ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar Isra'ila da na Yahuza waษ—anda suke zaune a garuruwan Yahuza, su ma sun kawo tasu zaka ta shanu, da ta tumaki, da ta abubuwan da aka keษ“e aka kuma tsarkake domin Ubangiji Allahnsu, suka tara su tsibi tsibi.

Recommended Reading