2 Chronicles 31:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun fara yin haka a wata na uku, suka kuma gama a wata na bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ سُكَ ڢَارَ تَارَ كَايَنْ تُلِ تُلِ دَغَ وَتَ نَعُكُ سُكَ كَمَّلَ أَوَتَ نَبَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wata na uku ne suka fara tattara tsibi tsibin, suka gama a wata na bakwai.