2 Chronicles 32:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan dukan abin da Hezekiya ya yi cikin aminci, sai Sennakerib sarkin Assuriya ya zo ya yaƙi Yahuda. Ya yi kwanto wa biranen katanga, yana zato zai ci su da yaƙi wa kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ أَيُّكَنَّنْ مَاسُ أَمِنْثِ وَطَنْدَ سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ يَيِ، سَيْ سَرْكِے سٜىٰنَّكٜىٰرِبْ نَ أَسُّرِيَ يَكَيْ وَ يَهُودَ يَاڧِ؞ شِ دَ سُواْجُواْجِنْسَ سُكَ كٜىٰوَيٜىٰ بِرَنٜىٰ مَاسُ كَتَنْ‌غَ دُواْمِنْ يَاڧِ، يَنَ تُنَانِ ذَيْثِسُ دَ يَاڧِ، يَڨُوثٜىٰسُ سُذَمَ نَاسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan waɗannan abubuwa, da waɗannan ayyukan aminci, sai Sennakerib, Sarkin Assuriya, ya kawo wa Yahuza yaƙi, ya kafa sansani kewaye da garuruwa masu garu, yana zaton zai ci su da yaƙi su zama nasa.