2 Chronicles 32:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ba ku san abin da ni da kuma kakannina suka yi wa dukan mutanen sauran ƙasashe ba? Allolin ƙasashen nan sun taɓa iya ceton ƙasarsu daga hannuna ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹بَكُسَنْ أَبِنْدَ نِے دَ كَاكَنِّنَ مُكَيِ وَدُكَنْ ڧَبِيلُنْ سَوْرَنْ ڧَسَاشٜىٰبَ؟ أَݣَويْ وَتَ ڧَسَرْدَ أَلُّواْلِنْتَ سُنْ عِيَ ثٜىٰتُوانْ ڧَسَرْدَغَ هَنُّونَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ku san abin da ni da kakannina muka yi wa dukan jama'ar waɗansu ƙasashe ba? Gumakan al'umman waɗannan ƙasashe sun iya ceton ƙasashensu daga hannuna?