2 Chronicles 32:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanne a cikin dukan allolin waɗannan ƙasashe da kakannina suka hallaka ya taɓa iya ceton mutanensa daga gare ni? To, yaya Allahnku zai iya cetonku daga hannuna?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، كَاكَنِّنَ سُكَ هَلَّكَرْ دَ ڧَسَاشٜىٰ دَيَوَ؞ أَݣَويْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ أَلُّواْلِنْسُ وَنْدَ يَ عِيَ ثٜىٰتُوانْ جَمَعَرْسَ دَغَ هَنُّونَ؟ تَيَيَا ذَاكُثٜىٰ نَاكُ اللَّهْ ذَيْثٜىٰثٜىٰكُ دَغَ هَنُّونَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin dukan gumakan waɗannan al'ummai waɗanda kakannina suka hallakar da su sarai, ba wanda ya iya ceton jama'arsa daga hannuna, har da Allahnku zai iya cetonku daga hannuna?