2 Chronicles 32:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hafsoshin Sennakerib suka ci gaba da maganar banza wa Ubangiji Allah da kuma a kan bawansa Hezekiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَنْ عَيْكَنْ سَرْكِے سٜىٰنَّكٜىٰرِبْ سُكَيِ وَطَنْسُ مُوغَيٜىٰنْ مَغَنْ‌غَنُ نَسَاٻُواْ غَ عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ دَ بَاوَنْسَ هٜىٰزٜىٰكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Barorinsa kuwa suka ƙara yin maganganun saɓo gāba da Ubangiji Allah da bawansa Hezekiya.