2 Chronicles 32:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya kuma rubuta wasiฦu yana zagin Ubangiji, Allah na Israโila, yana faษin wannan a kansa, โKamar yadda sauran allolin mutanen sauran ฦasashe ba su iya kuษutar da mutane daga hannuna ba, haka Allahn Hezekiya ba zai kuษutar da mutanensa daga hannuna ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููฐูููููููฐุฑูุจู ููููู
ู ุฑูุจููุชู ููุทูููุณู ููุณฺููงู ูููู ุฐูุงุบููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุซูููฐ ุงููููุณฺููงููู ยซููู
ูุฑู ููุฏูู ุงููููููุงููููู ฺงูุจูููููู ููุทูููุณู ฺงูุณูุงุดูููฐ ุจูุณู ุซูููฐุซู ุฌูู
ูุนูุฑูุณู ุฏูุบู ูููููููู ุจูุ ุญูููู
ูุง ุงููููููโูู ููููฐุฒูููฐูููู ุจูุฐููู ุนููู ุซูููฐุชููุงูู ุฌูู
ูุนูุฑูุณู ุฏูุบู ููููููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma rubuta wasiฦu, ya zargi Ubangiji Allah na Isra'ila, ya yi maganar saษo, yana cewa, โKamar yadda gumakan al'umman sauran ฦasashe suka kฤsa ceton jama'arsu daga hannuna, haka nan kuma Allahn Hezekiya ba zai iya ceton jama'arsa daga hannuna ba.โ