2 Chronicles 32:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi magana game da Allah na Urushalima yadda suka yi game da allolin sauran mutanen duniya, aikin hannuwan mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููู ุชูู
ูุบููู ุนููููู ุงูููููู ูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููู
ูุฑู ูุงููููุงูู ุฏูููุฏููู ุฏู ุบูู
ููููู ุงููููููุงููููู ููุทูููุณู ฺงูุจูููููู ุฏููููููุงุ ููุชููุงู ุนููููููู ุญูููููููู ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta magana a kan Allah na Urushalima, kamar yadda suka yi magana a kan gumakan al'ummai, wato aikin hannuwan mutane.