2 Chronicles 32:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Hezekiya ya ga Sennakerib ya zo yana kuma niyya yă yaƙi Urushalima,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَغَ سٜىٰنَّكٜىٰرِبْ يَذُواْ دُواْمِنْ يَڢَاطَوَ عُرُوشَلِيمَ دَ يَاڧِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Hezekiya ya ga Sennakerib ya zo da nufin ya yi yaƙi da Urushalima,