2 Chronicles 32:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kwanakin nan Hezekiya ya yi ciwo, ya yi kusan mutuwa. Sai ya yi addu’a ga Ubangiji, wanda ya amsa masa ya kuma ba shi alama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَݣُونَكِنْنَنْ كُوَ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَكَمُ دَ رَشِنْ لَاڢِيَ حَرْ يَكُسَ مُتُوَ؞ سَيْ يَيِ أَدُّعَ غَ يَهْوٜىٰهْ ، يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَأَمْسَ مَسَ يَبَا شِ وَتَ عَلَمَرْ وَرْكٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kwanakin nan kuwa Hezekiya ya yi ciwo gab da mutuwa, sai ya yi addu'a ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya amsa masa ya ba shi alama.