2 Chronicles 32:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Hezekiya ya tuba daga girma kan zuciyarsa, haka ma mutanen Urushalima; saboda haka fushin Ubangiji bai zo a kansu a kwanakin Hezekiya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ู‡ูœู‰ูฐุฒูœู‰ูฐูƒููŠูŽ ูŠูŽุชููˆุจูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุง ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽูŠู’ ุญููƒูู†ู’ุชูŽุณู ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู‡ูœู‰ูฐุฒูœู‰ูฐูƒููŠูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Hezekiya ya ฦ™asฦ™antar da kansa saboda girmankan da ya yi, shi da mazaunan Urushalima, saboda haka hasalar Ubangiji ba ta faษ—a musu a kwanakin Hezekiya ba.