2 Chronicles 32:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hezekiya mai arziki da girma ne ฦwarai, ya kuma yi baitulmali domin azurfa da zinariyarsa da kuma domin duwatsu masu daraja, kayan yaji, garkuwoyi da kuma domin dukan kayayyaki masu daraja nasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐุฒูููฐูููู ููููุฏู ุฏูููููู ุณููุงูุณูููุ ูููุงููู ููู
ู ูููู ุบูุฑูู
ูู
ูุดูุ ููุบููู ุทููููู ุฏููุงูู
ููู ุงููุฌูููุฑู ุธููููุงุฑููู ุฏู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุฏู ุฏฺููููู ู
ูุงุณู ุฏูุฑูุฌู ุฏู ููุงูููู ููุฌู ุฏู ุบูุฑููููู ุฏู ููุทูููุณู ุงููุจูุจููู ุงููุฑู ุงููุฑู ู
ูุงุณู ุฏูุฑูุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hezekiya yana da dukiya ฦwarai, yana kuma da girma. Sai ya gina wa kansa taskoki inda zai ajiya azurfa, da zinariya, da duwatsu masu daraja, da kayan yaji, da garkuwoyi, da dukan tasoshi, da kwanoni masu daraja.