2 Chronicles 32:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma yi gine-gine domin ajiyar hatsi, sabon ruwa inabi da mai; ya kuma yi wuraren ajiyar kowane irin shanu dabam-dabam, da kuma turke domin tumaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَ يَغِنَ طَكُنَ دُواْمِنْ أَجِيَرْ غِرْبِنْ حَڟِ دَ ضُوً إِنَبِے دَ مَنْ ظَيْتُنْ؞ يَكُمَ غِنَا رُمْڢُنَ دُواْمِنْ شَانُو إِرِ إِرِ دَ غَرْكُنَنْ تُمَكِ دَ أَوَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana kuma da ɗakunan ajiya na hatsi, da na ruwan inabi, da na mai. Yana da wuraren turke shanu na kowane iri, yana kuma da garkunan tumaki.