2 Chronicles 32:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya yi shawara da fadawansa da hafsoshin mayaฦansa cewa su datse ruwa daga maษulษulan ruwan da yake waje da birnin, suka kuwa taimake shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููฐุฒูููฐูููู ูููู ู
ูุบููู ุฏู ุฏูุชููุงููููุณู ุฏู ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณูุ ุณููู ููููููููฐ ุดูููุฑูุง ุฐูุงุณู ุชููุงูุดูููฐ ู
ููปููปููุบูุฑู ุถููู ุฏูุณูููููฐ ุนูุจูุงูููู ุจูุฑูููููุ ุณููู ูููู ุชูููู
ููู ุณูุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya yi shawara shi da jarumawansa da manyan mutanensa, su datse ruwan da yake fitowa daga maษuษษugar da suke bayan birni, suka kuwa taimake shi.