2 Chronicles 32:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hezekiya ne ya datse ruwan bisa na maษulษular Gihon, ya sa ruwan ya gangara zuwa gefe yamma na Birnin Dawuda. Ya yi nasara a kome da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ููููฐุฒูููฐูููู ููููฐ ููุชููุงูุดูููฐ ุญูููููุฑู ุถููู ุฏูููููููฐ ุบูููโุบูุฑููู ุฏูุบู ุฑูุงฺขููู ุบููููุงููุ ููุฌููููููฐ ุถููู ุฏููุงูู
ููู ููุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ููู
ููุซููู ุจูุฑููููู ุฏูุงููุฏูุ ููููฐุฒูููฐูููู ูููู ููููููููุชู ุณููุงูุณููู ุซููููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hezekiyan nan kuwa ya datse ruwan da yake gangarawa daga kogin Gihon, ya karkatar da su su gangara zuwa wajen yammacin birnin Dawuda. Hezekiya ya arzuta da dukan ayyukan da ya yi.