2 Chronicles 32:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai babban taro suka haɗu suka datse dukan maɓulɓulai da rafuffukan da suke gudu cikin ƙasar. Suka ce “Me zai sa sarakunan Assuriya su zo su sami ruwa barkatai?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ دَيَوَ سُكَ تَارُ سُكَ تُواْتُّواْشٜىٰ دُكَنْ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ دَ رَاڢُڢُّكَنْ دَسُكٜىٰ غُدُ عَثِكِنْ ڢِيلَيٜىٰ؞ سُكَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ ذَامُ بَرْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَذُواْ يَسَامِ ضُوَ مَيْ يَوَ أَنَنْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka mutane da yawa suka taru suka daddatse dukan maɓuɓɓugai da rafuffuka da suke gudu cikin ƙasar, suna cewa, “Bari mu hana sarakunan Assuriya samun ruwa idan sun iso Urushalima.”