2 Chronicles 32:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka yi aiki tuƙuru suna gyaran dukan sassan katangar da suka fāɗi, suna kuma gina hasumiya a kai. Ya gina wata katanga a waje da wannan, ya kuma ƙara ƙarfin madogaran gini na Birnin Dawuda. Ya yi makamai masu yawa da kuma garkuwoyi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ يَيِ ذُوثِيَا يَڠَغْڠَرَ كَتَنْغَ أَوُرَارٜىٰنْ دَ عَكَ رُشٜىٰ؞ يَغِنَ طَكُنَ مَاسُ ڟَيِ عَكَنْتَ؞ يَكُمَ غِنَا وَتَ كَتَنْغَ كٜىٰوَيٜىٰ دَ تَڢَارِنْ؞ سَيْ يَڠَغْڠَرَ وُرَارٜىٰنْ ڟَرُواْ وَطَنْدَ عَكَ ثِكَ دَ ڧَسَا أَوَجٜىٰنْ غَبَسْ دَ عُرُوشَلِيمَ؞ يَكُمَيِ كَايَنْ يَاڧِ دَ غَرْكُوُاْيِ مَاسُيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya kama aiki gadangadan, ya sāke gina dukan garukan da suka rushe, ya gina hasumiya a kai, ya kuma gina wani garu bayan wannan, ya ƙara ƙarfin Millo a birnin Dawuda, ya kuma yi makamai na yaƙi da garkuwoyi masu yawan gaske.