2 Chronicles 32:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya naɗa manyan hafsoshi a kan mutane, ya tattara su a gabansa a fili a ƙofar birni, ya kuma ƙarfafa su da waɗannan kalmomi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَنَطَ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِ عَكَنْ مُتَنٜىٰ، يَتَتَّرَاسُ أَغَبَنْسَ أَ ڢِيلِنْ دَيَكٜىٰ عَتَڧُواْڢَرْ بِرْنِ، يَيِ مُسُ مَغَنَرْ ڧَرْڢَڢَاوَا يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya sa manyan sojoji su shugabanci jama'a. Su tattaro su gare shi a dandalin ƙofar birni, ya yi musu magana ta ƙarfafawa ya ce,