2 Chronicles 32:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali. Kada ku ji tsoro ko ku yi fargaba saboda sarkin Assuriya, da mayaƙan nan masu yawa da suke tare da shi, gama shi wanda yake tare da mu, ya fi wanda yake tare da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُڧَرْڢَڢَ! كُيِ ڧَرْڢِنْ حَلِ! كَدَ كُجِڟُواْرُوانْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ كُواْ بَبَّرْ ڧُنْ‌غِيَرْ سُواْجُواْجِنْسَ، غَمَا إِيكُوانْ دَيَكٜىٰ تَرٜىٰدَمُو يَڢِ وَنْدَ يَكٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali. Kada ku ji tsoro ko ku yi fargaba saboda Sarkin Assuriya, da dukan taron da suke tare da shi, gama shi wanda yake tare da mu, ya fi wanda yake tare da su.