2 Chronicles 33:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin wahalarsa ya nemi tagomashin Ubangiji Allahnsa ya kuma ฦasฦantar da kansa sosai a gaban Allah na kakanninsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ุซููููู ฺููููููู ููููููุ ู
ูููุณููููฐ ููููููฐู
ู ฺขูุณูููุฑู ููููููููฐูู ุ ฺููงูุณฺูงูููุชูุฑู ุฏูููููุณู ุณููุงูุณููู ูููู ูููููุง ุบู ุงูููููู ููููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da yake wahala, sai ya roฦi jinฦan Ubangiji Allahnsa, ya ฦasฦantar da kansa sosai a gaban Allah na kakanninsa.