2 Chronicles 33:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya yi adduโa gare shi, sai Ubangiji ya taษu da tubansa, ya kuma saurari roฦonsa; saboda haka ya dawo da shi Urushalima da kuma zuwa mulkinsa. Saโan nan Manasse ya san cewa Ubangiji shi ne Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ููุฌู ุงููุฏููุนูุฑู ู
ูููุณููููฐ ููุงููู
ูุณู ุถููุงฺูงููุงููุณูุ ูููููุงูู
ูุฑู ุฏูุดู ุนูุฑููุดููููู
ู ููู
ูููุฏูุดู ุนููููู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููุ ุณูุนููู ููููฐ ู
ูููุณููููฐ ููุณููู ุซูููฐูู ููููููู ููููููููฐูู ุดููููููฐ ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya yi addu'a gare shi, Allah ya karษi roฦonsa da hurwarsa, ya sฤke komar da shi Urushalima da mulkinsa. Sa'an nan ne Manassa ya sani Ubangiji shi ne Allah.