2 Chronicles 33:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya fid da baฦin alloli, ya kuma fid da siffofi daga haikalin Ubangiji, haka ma dukan bagadan da ya gina a kan tudun haikali da kuma cikin Urushalima, ya zubar da su a bayan birni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููุณููููฐ ููููููุฑูุฏู ุบูู
ููููู ุงููููููุงููููู ฺงูุจููููุ ุตฺูขููุฑู ุฏู ุฏูุง ฺููููขู ุนูุซููููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ ฺููขูุชูุฑูุฏู ุนูุชูุ ููููู
ู ุฑูุฑููุดูููฐ ุฏููููู ุจูุบูุฏูููุฏู ููุบูุบูููู ุนูุชูุฏููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุฏู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุธูุจูุฑู ุฏูุณูู ุฏููู ุนูุจูุงูููู ุบูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kwashe gumaka da siffofi daga cikin Haikalin Ubangiji, da dukan bagadan da ya giggina a bisa dutse na Haikalin Ubangiji da a Urushalima. Ya zubar da su a bayan birnin.