2 Chronicles 33:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran ayyukan mulkin Manasse, haษ—e da adduโ€™arsa ga Allahnsa da kuma kalmomin da mai duba ya yi masa cikin sunan Ubangiji, Allah na Israโ€™ila, suna a rubuce cikin tarihin sarakunan Israโ€™ila.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุฏูŽ ู…ูŽู†ูŽุณู‘ูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ุฏูŽ ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุบูŽู†ู ุณููƒูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุณูู†ูŽ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุชูŽุงุฑููŠุญูู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Manassa, da addu'o'insa zuwa ga Allahnsa, da abubuwan da masugani suka faษ—a sa'ad da suka yi masa magana da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila, suna cikin littafin tarihin sarakunan Isra'ila.