2 Chronicles 33:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi abin da yake mugu a gaban Ubangiji, yana bin ayyukan banฦyama na alโumman da Ubangiji ya kora a gaban Israโilawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููุณููููฐ ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ูููู ุจููู ููููููููฐ ู
ูุงุณู ุจููู ฺจูู
ู ฺููงูุจูููููู ุฏู ููููููููฐูู ูููููุงูุฑู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูุฐููููู ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, ya yi irin ayyukan banฦyama da al'ummai waษanda Ubangiji ya kore su a gaban jama'ar Isra'ila suke yi.