2 Chronicles 33:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi abin da yake mugu a gaban Ubangiji kamar yadda mahaifinsa Manasse ya yi. Amon ya bauta ya kuma miฦ™a hadayu ga dukan gumakan da Manasse ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู…ููˆุบู ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ู…ูŽู†ูŽุณู‘ูœู‰ูฐุž ุงู”ูŽู…ููˆุงู†ู’ ูŠูŽู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุบูู…ูŽูƒูŽู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูŠูุŒ ูŠูŽุจูŽูˆู’ุชูŽุง ู…ูุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ma ya aikata mugunta a gaban Ubangiji yadda Manassa, tsohonsa, ya yi. Amon ya miฦ™a hadaya ga dukan siffofin da tsohonsa, Manassa, ya yi ya bauta musu.