2 Chronicles 33:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ษ—auki siffar da aka sassaฦ™a wadda ya yi, ya sa ta a cikin haikalin Allah, wanda Allah ya ce wa Dawuda da kuma ษ—ansa Solomon, โ€œCikin wannan haikali da kuma cikin Urushalima, wanda na zaษ“a daga cikin kabilan Israโ€™ila, zan sa Sunana har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽู†ูŽุณู‘ูœู‰ูฐ ูŠูŽุงูŠู ุบูู†ู’ูƒูู†ู’ ุงู”ูŽุดูœู‰ูฐุฑูŽ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูƒูŽฺขูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุบูุฏูŽู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุฏูŽ ุทูŽู†ู’ุณูŽ ุณูู„ูŽูŠู’ู…ูŽูฐู†ู ยซุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุฐูŽุงูปูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุธูุฑููŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ุฐูŽุงุนูŽูŠู ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽ ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya kafa gunkin da ya yi a cikin Haikalin Allah, wanda Allah ya faษ—a wa Dawuda da ษ—ansa Sulemanu ya ce, โ€œA cikin wannan Haikali da a Urushalima, inda na zaษ“a daga cikin dukan kabilan Isra'ila, zan sa sunana har abada.