2 Chronicles 34:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan suka danฦ™a su ga mutanen da aka naษ—a su lura da aiki a kan haikalin Ubangiji. Waษ—annan mutane ne suke biyan maโ€™aikatan da suka gyara suka kuma mai da haikalin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ูƒูุทูู†ู’ ุบูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽุจูŽุงุณู ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ฺ ูŽุฑูœู‰ูฐ ฺ ูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุจููŠูŽ ู…ูŽุงุณู ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ฺ ูŽุฑูŽู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุฏูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ba da kuษ—in ga ma'aikata masu lura da Haikalin Ubangiji, da ma'aikatan da suke aiki a Haikalin Ubangiji, don gyare-gyare, su maishe shi kamar yadda yake dฤ,