2 Chronicles 34:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma ba da kuɗi ga kafintoci da magina don su sayi sassaƙaƙƙun duwatsu, da katakai don yin tsaiko da tankar ginin da sarakunan Yahuda suka bari yă fāɗi ya zama kango.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُمَ بَادَ كُطِ غَ كَاڢِنْتُواْثِ دَ مَاسُ غِنِ سُسَيِ دُووَڟُنْ دَ عَكَ سَسَّڧَ دَ كَتَكَنْ بِمْ دُواْمِنْ أَڠَرَ غِنٜىٰ غِنٜىٰنْ دَ سَرَاكُنَنْ يَهُودَ سُنْ بَرِ سُكَ لَلَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai suka ba masassaƙa da magina kuɗin, don su sayi sassaƙaƙƙun duwatsu, da katako, don yin tsaiko da tankar gine-ginen da sarakunan Yahuza suka bari, har suka lalace.