2 Chronicles 34:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen fa suka yi aiki da aminci. Shugabanninsu, su ne Yahat da Obadiya, Lawiyawa zuriyar Merari da Zakariya da Meshullam, zuriyar Kohat. Dukan Lawiyawa waษanda suke gwanaye a kayan kiษi,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุงุณู ุนููููููู ุณููููู ุนููููููู ุซููููู ุงููู
ูููุซู ุณููุงูุณูููุ ุนููู ููุทู ููููููุงููุง ุณููู ุฐูู
ู ู
ูุงุณู ูููุฑู ุฏู ุนูููููููุ ููููููุงูููู ุณููููููฐุ ููููุชู ุฏู ุนููุงูุจูุฏููู ุฏูุบู ุฏูููโุบููู ู
ูููฐุฑูุฑู ุฏู ุฒูููุฑููููุง ุฏู ู
ูููฐุดููููู
ู ุฏูุบู ุฏูููโุบููู ูููุงูููุชูุ ููุทูููููู ููููููุงููุง ุฏูููููุณู ู
ูุงุณู ุนููู ููุงฺงููุงฺูงู ุฏู ููุทูููฐ ููุทูููฐ ููููฐ ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen fa suka yi aiki mai aminci tare da waษanda suke lura da su domin su gabatar da aiki, wato Yahat da Obadiya, Lawiyawa, 'ya'yan Merari, maza, da Zakariya da Meshullam na wajen 'ya'yan Kohatawa, da waษansu Lawiyawa da suke da gwanintar bushe-bushe da na kaษe-kaษe.