2 Chronicles 34:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sun lura da maโ€™aikata, suka kuma lura da dukan masu aiki daga aiki zuwa aiki. Waษ—ansu Lawiyawan su ne marubuta, magatakarda da kuma masu tsaron ฦ™ofofi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ู…ูŽุงุณู ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽุฑู’ ูƒูŽุงูŠูŽุž ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ู†ููˆู†ูŽุงูˆูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ู…ูุชูู…ู’ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูุž ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู„ูŽูˆููŠูŽุงูˆูŽุง ูƒูู…ูŽ ุณูŽูƒูŽุชูŽุงุฑููˆุงู’ุฑู ู†ูœู‰ูฐุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ู ู†ูœู‰ูฐุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ูƒูู…ูŽ ู…ูŽุงุณู ุบูŽุงุฏูู†ู’ ฺงููˆุงู’ฺขููˆุงู’ฺขู ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne shugabannin masu ษ—aukar kaya, suke kuma nuna wa kowane ma'aikaci irin aikin da zai yi, waษ—ansu daga cikin Lawiyawa, magatakarda ne, da ma'aikatan hukuma, da masu tsaron ฦ™ofofi.