2 Chronicles 34:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke fitar da kuษ—in da aka kai cikin haikalin Ubangiji, sai Hilkiya firist ya sami Littafin Dokar Ubangiji da aka bayar ta wurin Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูุชููˆุงู’ูˆูŽ ุฏูŽ ูƒูุทูู†ู’ ุฏูŽุบูŽ ุทูŽุงูƒูู†ู’ ุงู”ูŽุฌููŠูŽุฑู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุณูŽูŠู’ ู‡ูู„ู’ูƒููŠูŽ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชู ูŠูŽุณูŽุงู…ู ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงูŠูŽุฑู’ ุชูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke fitowa da kuษ—in da aka kawo a Haikalin Ubangiji, sai Hilkiya firist ya gฤno littafin Shari'ar Ubangiji wanda aka bayar ta hannun Musa.