2 Chronicles 34:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun ɗauke kuɗin da an ajiye a haikalin Ubangiji muka ba wa masu aiki da waɗanda suke lura da su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْ ڢِتَرْدَ كُطِنْ دَ عَكَ سَامُ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، مُكَ مِيڧَا وَمَاسُ لُورَ دَ عَيْكِنْ دَ كُمَ مَاسُ يِنْ عَيْكِنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka juye kuɗin da aka samu don Haikalin Ubangiji, suka miƙa wa masu lura da aikin, da ma'aikatan.”