2 Chronicles 34:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Shafan magatakarda ya sanar da sarki ya ce, “Hilkiya firist ya ba ni wani littafi.” Sai Shafan ya karanta daga cikinsa a gaban sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً شَڢَنْ مَرُبُوثِ يَثٜىٰ وَسَرْكِے «هِلْكِيَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ يَبَانِ لِتَّڢِ؞» سَيْ يَكَرَنْتَ وَسَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Magatakarda Shafan kuwa ya faɗa wa sarki, ya ce, “Hilkiya firist ya ba ni wani littafi.” Sai Shafan ya karanta wa sarki littafin.