2 Chronicles 34:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€˜Ga abin da Ubangiji ya ce zai kawo masifa a wannan wuri da mutanensa, dukan laโ€™anar da aka rubuta a cikin littafin da aka karanta a gaban sarkin Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ โ€นุฐูŽู†ู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูŽุณููŠฺขูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูุฑู’ู†ู ุฏูŽ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ุณูŽุž ุฏููƒูŽู†ู’ ู„ูŽุนูŽู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุงู”ูŽ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ูƒูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ุซููƒูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€˜Ni Ubangiji, na ce zan kawo masifa a kan wannan wuri da a kan mazaunan wurin, wato dukan la'anar da aka rubuta a littafin da aka karanta a gaban Sarkin Yahuza.