2 Chronicles 34:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku faษa wa sarkin Yahuda, wanda ya aike ku ku nemi nufin Ubangiji, โGa abin da Ubangiji, Allah na Israโila yake cewa game da kalmomin da ka ji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุบู ุณูุฑููููู ูููููุฏู ููููุฏู ููุนูููููููฐูู ููููููฐู
ู ฺููขููู ููููููููฐูู ุฐูุงูู ุบููู ู
ูุณู ุซูููฐูู โนุงููููุฌู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a kan Sarkin Yahuza wanda ya aike ku ku tambayi Ubangiji, ga abin da za ku faษa masa, โNi Ubangiji, Allah na Isra'ila na ce, a kan maganar da ka ji,