2 Chronicles 34:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu zan tara ka da kakanninka, za a kuma binne ka cikin salama. Idanunka ba za su ga dukan masifar da zan kawo a kan wannan wuri da kuma a kan waɗanda suke zama a nan ba.’ ” Sai suka kai amsar wa sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ ذَنْسَا كَمُتُ كَبِے كَاكَنِّنْكَ ثِكِنْ سَلَمَ؞ عِدَنُونْكَ بَذَاسُ غَا مَسِيڢَرْ دَ ذَنْ كَٰوُاْوَ بِرْنِنَّنْ دَ مَذَوْنَنْسَبَ؞» › » سُكَ كُواْمَاوَا سَرْكِے دَ وَنَّنْ سَڧُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, zan kai ka wurin da kakanninka suke, a kabarinka a binne ka da salama, ba za ka ga dukan masifun da zan kawo wa wurin nan da mazaunansa ba.’ ” Sai suka isar da amsa wurin sarki.