2 Chronicles 34:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya sa kowa a Urushalima da Benyamin ya yi alkawari ga wannan; mutanen Urushalima suka aikata wannan bisa ga alkawarin Allah, Allah na kakanninsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ูุณูุง ูููุงููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ูููููููู ุจูููููุงู
ููู ุณููู ููููููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุ ุณููู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุณููู ุณูุงุจูููุชูุง ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุงูููููู ุ ุงูููููู ููููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sa dukan waษanda suke a Urushalima da na Biliyaminu, su tsaya a kan wannan magana. Mazaunan Urushalima kuwa suka yi yadda alkawarin Allah ya ce, wato Allah na kakanninsu.